Jagoran juyin musulunci na Iran Ayatullahi Sayyid Ali Khamna'i ya gana da Dalibai a yau Laraba domin tunawa da ranar da Daliban Jami'a suka mamaye ofishin Jakadancin Amruka dake Tehran
2 Nuwamba 2016 - 18:28
Lambar labari: 789433